Najeriya

Ana zargin 'yan kasa' da haifar da ambaliya a Lagos

Ambaliyar ruwa ta yi gagarumar barna a wasu yankunan jihar Lagos da ke Najeriya, lamarin da ya haddasa asarar dimbin dukiya, yayin da al'ummar jihar suka mika kokon bara ga gwamnati don samun tallafi. Sai dai wasu daga cikin wadanda ibtila'in ya shafa sun zargin 'yan kasa' da ake kira 'Omo Oni le' da haifar da ambaliyar.

Ambaliyar ruwa ta yi barna a wurare da dama a kasashen Afrika.
Ambaliyar ruwa ta yi barna a wurare da dama a kasashen Afrika. REUTERS/Zohra Bensemra
Talla

Kuna iya latsa alamar sautin da ke kasa domin sauraren cikekken rahoton Usman Ibrahim Tunau wanda ya kewaya sassan jihar.

Ana zargin 'yan kasa' da haifar da ambaliya a Lagos

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI