Rahoto kan yadda ambaliyar ruwa ta yi barna a arewacin Najeriya
Rahotanni daga sassan arewacin Nigeria, na bayyana yadda ambaliyar ruwa ke cigaba da haddasa asarar rayukka da dukiyoyi.Kamar yadda zaku ji a wannan rahoton da Shehu Saulawa ya aiko mana, kodayake hukumomi sun yi kashedin ruwan sama fiye da kima a daminar bana, manasa na danganta ambaliyar da Chanjin Yanayi.Kuna iya latsa alamar sauti dake kasa don sauraron rahoton.
Wallafawa ranar:
Talla
Rahoto kan yadda ambaliyar ruwa ta yi barna a arewacin Najeriya
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu