Al'adun Gargajiya

Shiri na musamman kan bikin nadin sarkin Zazzau Ambassada Ahmed Nuhu Bamalli

Wallafawa ranar:

Shirin Lafiya Jari ce tare da Salissou Hamissou a wannan makon, kacokan ya mayar da hankali kan yadda bikin nadin sarautar Ambasada Ahmed Nuhu Bamalli ya gudana a matsayin sarkin Zazzau na 19.

Sabon sarkin Zazzau Ambasada Ahmed Nuhu Bamalli.
Sabon sarkin Zazzau Ambasada Ahmed Nuhu Bamalli. YouTube