Najeriya

'Yan bindiga na shirin fadada hare-harensu zuwa tsakiyar Arewacin Najeriya

Wata tawagar 'yan Bindiga a Zamfara.
Wata tawagar 'yan Bindiga a Zamfara. Daily Trsut

Sakamakon yadda ake sake fuskantar kalubalen tsaro a yawancin jihohin arewa maso gabas da arewa maso yammacin Najeriya. Akwai bayanai da ke nuna cewar 'yan ta'adda yanzu haka na ketarawa zuwa arewa ta tsakiyar Kasar.Hakan ya sanya mahukuntan jihohin Nasarawa da Filato tashi haikan don bayar da shawarwarin samun mafita.Daga Jos ga rahoton Muhammad Tasiu zakari.

Talla

'Yan bindiga na shirin fadada hare-harensu zuwa tsakiyar Arewacin Najeriya

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI