Kano-Najeriya

Rikici ya barke dangane da mutuwar matashi a hannun 'yan sanda a Kano

Matasan da suka fusata bisa mutuwar wani matashi a hannun 'yan sanda sun yi tarzoma a kano.
Matasan da suka fusata bisa mutuwar wani matashi a hannun 'yan sanda sun yi tarzoma a kano. RFI Hausa

A Jihar Kano dake Najeriya wata takaddama ceta kunno kai tsakanin Rundunar yan sandan jihar da al’ummar unguwar Kofar Mata dake cikin birnin Kano, sakamakon zargin mutuwar wani matashi a hannun jami’an 'yan sandan 'yan awanni da kama shiTo sai dai rundunar yan sandan ta ce wasu gungun yan daba ne suka hallaka matashin mai suna Saifullahi, bayan harin da suka kai wa 'yan sandan da nufin kwatar dan uwansu da aka kama, yayin wani rikicin 'yan daba a daren LahadiHakan ta sa matasan datse hanyoyi tare da soma zanga zangar rashin aminta da mutuwar matashinDaga Kanon ga Rahoton Abubakar Isah Dandago

Talla

Rikici ya barke dangane da mutuwar matashi a hannun 'yan sanda a Kano

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.