Ilimi Hasken Rayuwa

Yadda matashi Injiya Sani Bala ya kera wani injin taimakawa Manoma a Najeriya

Sauti 10:00
Na'urar Solar kenan guda cikin kere-keren da Injiniya Faisal Sani Bala Tanko ya samar a Najeriya.
Na'urar Solar kenan guda cikin kere-keren da Injiniya Faisal Sani Bala Tanko ya samar a Najeriya. RFI hausa

Shirin Ilmi hasken Rayuwa tare da Bashir Ibrahim Idris ya mayar da hankali kan wani nau'in inji da wani matashi mai suna Injiniya Faisal Sani Bala Tanko ya samar a Najeriya.