Kasuwanci

Shirin gwamnatin Zamfara na kafa asusun zinari na cike da rudani

Wallafawa ranar:

Shirin Kasuwa Akai miki Dole na wannan makon tare da Ahmed Abba, ya daura kan shirin makon jiya, inda muka duba kalubalen dake tattare da matakin gwamnatin jihar Zamfara na kafa taskar adana Zinari.

Gwamnan Zamfara Bello Matawalle
Gwamnan Zamfara Bello Matawalle premiumtimesng