Bakonmu a Yau

Tattaunawa da Ministan tsaron Najeriya Bashir Magashi kan bukar Buhari ta ganin wakilan al'umma sun gudanar da tarukan zaman Lafiya a yankunansu

Wallafawa ranar:

A Najeriya shugaban kasar Muhammadu Buhari ne ya umarci ministoci da manyan jami’an gwamnatin sa dasu koma yankunan da suka fito don gudanar tarukan zaman lafiya da kungiyoyin matasa dana addinai, awani mataki na wayar da kan matasan rungumar hanyoyin maslaha wajen magance duk wata nau’in matsala a kasar.Wannan dai na zuwa ne adai dai lokacin da matasan ke janyewa daga kan titunan jihohin kasar bayan shafe makonni suna zanga zanga a sasan jihohin NajeriyarKan hakanne wakilinmu Abubakar Isa Dandago ya tattauna da Ministan tsaron Najeriyar Janar Bashir Magashi mai ritaya. 

Ministan tsaron Najeriya, Bashir Magashi.
Ministan tsaron Najeriya, Bashir Magashi. Daily Trust