Ilimi Hasken Rayuwa

Yadda matashi Injiya Sani Bala ya kera wani injin taimakawa Manoma a Najeriya- kashi na 2

Sauti 10:12
Na'urar Solar kenan guda cikin kere-keren da Injiniya Faisal Sani Bala Tanko ya samar a Najeriya.
Na'urar Solar kenan guda cikin kere-keren da Injiniya Faisal Sani Bala Tanko ya samar a Najeriya. RFI hausa

Shirin Ilimi hasken rayuwa na makon tare da Bashir Ibrahim Idris ya dora kan na makon jiya da ya mayar da hankali kacokan game da nasarar da wani matashi na Dan Najeriya ya yi ta kera na'urar da za ta taimakawa. Ayi Saurare Lafiya.