Kasuwanci

Illar da zanga-zangar ENDSARS ta haifarwa tattalin arzikin Najeriya

Sauti 10:00
Wasu 'yan Najeriya bayan wawure dakin ajiye abinci da ke birnin Jos a jihar Plateau.
Wasu 'yan Najeriya bayan wawure dakin ajiye abinci da ke birnin Jos a jihar Plateau. AFP

Shirin Kasuwa akai miki dole na wannan makon tare da Ahmed Abba ya yi duba na tsanaki game da illar da zanga-zangar ENDSARS wadda ta juye zuwa rikici ta haifarwa tattalin arzikin Najeriya, musamman bayanda wasu batagari suka rika amfani da damar wajen balle rumbunan adana abinci tare da yashesu ciki har da na daidaikun 'yan kasuwa baya ga na gwamnati.