Isa ga babban shafi
Najeriya-Mauludi

Rahoto kan yadda bikin Mauludi ya gudana a Najeriya

Yadda bikin Mauludi ya gudana a bana.
Yadda bikin Mauludi ya gudana a bana. Vanguard.ng
Zubin rubutu: Azima Bashir Aminu
Minti 4

Kamar yadda aka saba, kowacce ranar 12 ga watan Rabi’u Awwal, ita ce ranar da Al'ummar Musulmin Duniya ke tarurrukan tunawa da ranar haihuwar fiyayyen halitta, Annabi Muhammad (tsira da aminci su tabbata gare shi). Dangane da wannan rana ne wakilinmu na Bauchi Ibrahim Malam Goje ya tattaro mana yadda bikin na bana ya gudana ga kuma rahotonsa. 

Talla

Rahoto kan yadda bikin Mauludi ya gudana a Najeriya

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.