Bakonmu a Yau

Tattaunawa da Dr. Abbati Bako kan matakin na Amurka na kin goyan bayan Ngozi Okonjo Iweala a WTO

Sauti 03:59
Tsohuwar ministan kudin Najeriya Ngozi Okonjo Iweala
Tsohuwar ministan kudin Najeriya Ngozi Okonjo Iweala AFP Photos/Fafbrice Coffrini

Kasar Amurka ta bayyana cewar tsohuwar ministan kudin Najeriya Ngozi Okonjo Iweala bata kwarewar jagorancin Hukumar Kasuwanci ta Duniya, saboda haka take goyawa abokiyar takarar ta Moo Yung-hee ta kasar Koriya ta Kudu baya.Tuni dai Ngozi ta samu goyan bayan kasashe sama da 100 cikin su harda daukacin kasashen Afirka da Turai da kuma China.

Talla

Dangane da wannan dambarwa, Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da masanin siyasar duniya, Dr Abbati Bako, kuma ga yadda zantawar su ta gudana.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.