Bakonmu a Yau

Shu'aibu Leman Sakatare Janar na kungiyar 'Yan Jaridun Najeriya kan ranar 'yan jaridu ta dunuya

Wallafawa ranar:

Kowace 2 ga watan Nuwamba, rana ce da Majalisar Dinkin Duniya ta ware a matsayin ranar yaki da cin zarafin da ake yiwa 'Yan Jaridu, wanda ke zuwa a dai dai lokacin da kungiyar kare hakkokin 'Yan Jaridu ta duniya ke cewa a cikin shekaru 10 an kashe Yan Jaridu 277.

Dan jaridar Burma da jami'an tsaro suka tsare
Dan jaridar Burma da jami'an tsaro suka tsare REUTERS/Ann Wang
Talla

Sakatare Janar na Majalisar Dinkin Duniya Antonio Guterres yace muddin aka gaza wajen kare 'Yan Jaridu, duniya ba zata samu sahihan bayanan da za tayi aiki da su ba.

Dangane da wannan biki, Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da Sakatare Janar na kungiyar 'Yan Jaridun Najeriya Shuaibu Leman, kuma ga yadda zantawar su ta gudana.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi