Ilimi Hasken Rayuwa
Shiri na musamman kan sabon albashin Malaman Makaranta a Najeriya
Wallafawa ranar:
Kunna - 10:00
Shirin Ilimi hasken rayuwa tare da Bashir Ibrahim Idris ya nazari a wannan makon dangane da matakin gwamnatin Najeriya na baiwa albashin malaman makarantu fifiko na musamman.