Kasuwanci

Ma'aikatar jinkai da walwalar al'umma a Najeriya ta fara shirin taimakawa mata

Sauti 09:56
Hajiya Sadiya Umar Farouk ministan ayyukan jinkai da walwalar al'umma na Najeriya
Hajiya Sadiya Umar Farouk ministan ayyukan jinkai da walwalar al'umma na Najeriya NAN

Shirin Kasuwa Akai Miki Dole da wannan makon tare da Ahmed Abba ya maida hankali ne dangane da wani Shiri na gwamnatin Najeriya na taimakawa mata nakasassu, a kokarin saukakawa al’umma tsananin rayuwa da annobar korona ta haifar, karkashin ma'aikatar jinkai da walwalar al'umma ta kasar.