Najeriya

Jami'an tsaro sun ceto mata 26 daga hannun 'yan bindiga a Zamfara

Wasu daga cikin 'yammatan da jami'an tsaro suka ceto daga hannun 'yan bindiga a Zamfara
Wasu daga cikin 'yammatan da jami'an tsaro suka ceto daga hannun 'yan bindiga a Zamfara Katsina Post

Gwamnatin Zamfara da ke arewacin Najeriya ta samu nasarar ceto mata akalla 26 da ‘yan bindiga suka yi garkuwa da su.

Talla

Mataimakin gwamnan jihar ta Zamfara kan kafafen yada labarai Zailani Baffa, ya ce sun ceto dukkanin matan ‘yan asalin jihar Katsina ne ba tare da bayar da kudin fansa ba.

Wakilinmu na Sokoto Faruk Muhammad Yabo aiko mana da rahoto kan al’amarin.

Rahoton kan yadda Jami'an tsaro suka ceto mata 26 daga hannun 'yan bindiga

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.