Najeriya-Kano

Rahoto kan yadda matasan Kano suka rungumi dabi'ar sanya Jiniya a motocin su

Motar jami'an tsaro dake dauke da Jiniya
Motar jami'an tsaro dake dauke da Jiniya Daily Trust

Rundunar yan sandan jihar Kano dake arewacin Najeriya, ta kaddamar da gagarumin sintiri a titunan jihar, sakamakon rahotanni yadda matasa yanzu haka suka rungumi dabi’abar sanya Jiniya irin ta jamai’an tsaro a ababen hawan su, awani yanayi na kece raini tsakanin abokai, dukkuwa da cewar hakan ba karamin laifi bane a dokar Najeriya. Kuna iya latsa alamar sauti dake kasa don sauraron rahoto akai.

Talla

A Najeriya matasa sun fara rungumar dabi’abar sanya Jiniya irin ta jamai’an tsaro a ababen hawan su

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.