Bakonmu a Yau

An kaddamar da littafin koyon ilimin Boko da harshen Fillanci

Sauti 02:27
Litattafai
Litattafai RFI

Alummar Fulani dake jihohin kudu maso yammacin Nigeria ajiya lahadi suka yi gagarumin buki a Lagos don kaddamar da littafai na ilmin zamani cikin harshen fillanci ga ‘ya’yansu.Dr Badamasi Shuaibu Burji shine marubucin littafan kuma ga dalilansa na wallafa littafan don yaran Fulani.