Najeriya

Rahoto kan ranar bahaya ta Duniya

Gidajen bahaya a kasar China
Gidajen bahaya a kasar China Flickr/ Creative Commons

Ranar 19 ga watan Nuwanban kowace shekara rana ce da Majalisar Dinkin Duniya ta ware domin fadakar da al’umma kan muhinmancin gidajen bahaya mai tsafta a tsakanin al’umma. 

Talla

A cewar Majalisar ta Dinkin Duniya, kimanin mutane biliyan hudu da dubu dari biyu ne ke rayuwa ba tare da wuraren bahaya mai inganci da tsafta ba, inda mutane miliyan 673 ke bahaya a filin Allah.

Dangane da wannan rana wakilin mu na Adamawa Ahmad Alhassan ya hada mana rahoto kan yadda lamarin yake a yankin.

kuma kuna iya latsa alamar sauti dake kasa don sauraron rahoton:

Rahoto kan ranar bahaya ta Duniya

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.