Dandalin Fasahar Fina-finai

'Mai Kwashewa' ya yi karin haske a game da fim dinsa mai taken "Manyan Mata"

Wallafawa ranar:

A cikin shirin 'Dandalin Fasahar Fina Finai' na wannan mako, Hauwa Kabir ta duba batutuwa da dama inda har ta kawo fitaccen mai shirya fina finai Abdul Mai kwashewa, wanda ya yi karin haske a kan sabon fim dinsa mai fitowa, 'Manyan Mata'.

wani shagon sayar da fina finan Kannywood  Kano Najeriya
wani shagon sayar da fina finan Kannywood Kano Najeriya AFP/AMINU ABUBAKAR