Bakonmu a Yau

karayar tattalin arzikin Najeriya ba mai daurewa bane - Masana

Sauti 03:45
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari da tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari da tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan RFI hausa

Najeriya ta sake fadawa cikin matsin tatalin arziki a karo na biyu cikin shekaru 5 sakamakon annobar Covid 19 da faduwar farashin danyen mai, kamar yadda hukumar kididdiga ta kasar ta bayyana a ranar Asabar. 

Talla

To sai Masana harkokin tattalin arziki a Najeriya dai na ganin matsalar ba mai daurewa ba ce, kuma ya shafi kasashen duniya da dama, saboda yanayi na annobar korona da ya haifar da faduwar farashin man fetur.

Dangane da haka ne Garba Aliyu Zaria ya tattauna Dakta Kasim Garba Kurfi masanin tattalin arziki a Najeriya.

 

 

 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.