Bakonmu a Yau

Tattaunawa da kwamishinan yada labaran Jihar Plateau Dan Manjang kan bikin al'adun gargajiya da ke gudana

Sauti 03:57
Wasu makadan gargajiya a Najeriya.
Wasu makadan gargajiya a Najeriya. www.britannica.com

Bayan Kwashe sama da shekaru 20 ba tare da gudanar da taron bikin al’adun gargajiya na kasa ba a Najeriya, yau bikin ya kankama a Jihar Plateau, inda Jihohi 36 da birnin Abuja suka tura tawagoginsu domin fafatawa kamar yadda aka saba.Dangane da wannan biki da za a kwashe mako guda ana fafatawa, mun tattauna da kwamishinan yada labaran Jihar Dan Manjang, kuma ga tsokacin da ya yi mana akai.