Najeriya

'Yan bindiga sun nemi diyyar miliyoyi kan masallata 30 da suka sace a Zamfara

'Yan bindigar sun awon gaba da mutanen 30 ne bayan farmakin da suka kai kan masallata ana tsaka da sallar juma'a.
'Yan bindigar sun awon gaba da mutanen 30 ne bayan farmakin da suka kai kan masallata ana tsaka da sallar juma'a. Daily Trsut

'Yan Bindigar da suka sace wasu mutane 30 lokacin sallar juma’a a kauyen Dutsen Gari da ke Jihar Zamfaran Najeriya sun bukaci kowanne mutum guda ya biya naira miliyan 2 da dubu 200 kafin a sako shi. Faruk Muhammad Yabo na dauke da rahoto akai.

Talla

'Yan bindiga sun nemi diyyar miliyoyi kan masallata 30 da suka sace a Zamfara

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.