Najeriya

Gwamnati ta gabatar da shirin rage talauci a Najeriya

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari.
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari. Nigeria Presidency/Handout via REUTERS

Gwamnatin Najeriya ta sake fitar da wani sabon tsarin rage radadin talauci tsakanin al'ummar kasar ta hanyar inganta kananan sana’o’i da kuma tallafa wa masu karamin karfi. Wannan sabon tsari wanda babu kudin ruwa a cikinsa, zai taimaka wajen biyan rancen da za a samarwa wadanda za su ci gajiyarsa.

Talla

Kuna iya latsa alamar sautin da ke kasa domin sauraren cikakken rahoton wakilinmu Muhammad Sani Abubakar daga birnin Abuja

Gwamnati ta gabatar da shirin rage talauci a Najeriya

Wannan na zuwa ne a daidai lokacin da 'yan Najeriya ke kokawa saboda tsadar rayuwa, yayin da kasar ta sake fadawa cikin matsalar koma-bayan tattalin arziki

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.