Bakonmu a Yau

Tattaunawa da Farfesa Noel Wanang kan nasararsu a kokarin samar da maganin coronavirus a Najeriya

Sauti 03:41
Kwararrun masana fannin harhada magungunan a Najeriya sun sanar da samun gagarumar nasara a aikinsu.
Kwararrun masana fannin harhada magungunan a Najeriya sun sanar da samun gagarumar nasara a aikinsu. Reuters/Baz Ratner

Kwararru masu harhada magunguna daga jami’o’i daban-daban a Najeriya sun samu gagarumin ci gaba a aikin da suka fara tun a watan Mayu na neman maganin cutar coronavirus da ta addabi duniya.Michael Kuduson ya tattauna da wanda ya jagoranci tawagar binciken, Farfesa Noel Wanang, wanda ya fara bayani a kan inda aka kwana.