Rahota na musamman kan ranar yaki da muzgunawa Mata ta Duniya
Wallafawa ranar:
Ranar 25 ga watan Nuwamban kowace shekara rana ce da Majalisar Dinkin Duniya ta kebe musamman don yaki da muzgunawar da mata ke fuskanta a duniya.Bikin na bana na zuwa ne a daidai lokacin da mata da dama suka fuskanci muzguna a yayinda kasashen duniya suka dauki matakin kulle kasashensu saboda dakile yaduwar cutar Corona a kasashensu. Wakilinmu a Bauchi Ibrahim Malam Goje, ya hada mana wannan rahoto.
Talla
Rahota na musamman kan ranar yaki da muzgunawa Mata ta Duniya
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu