Tambaya da Amsa

Musababin rikicin yankin Tigrea a Habasha

Sauti 19:57
Mayakan Habasha kan hanyar su ta zuwa yankin Tigrea
Mayakan Habasha kan hanyar su ta zuwa yankin Tigrea AP

Firaministan Habasha Abiy Ahmed ya gana da manzanin kungiyar kasashen Afrika ta AU a Addis Ababa, a wani hukunrin su na samar da mafita a yakin da ake tsakanin dakarun Habasha da na yankin Tigrea.A cikin shirin Tambaya da amsa,Michael Kuduson ya amsa wasu daga cikin tambayoyin masu saurare dangane da rikicin Tigrea.