Cin hanci da rashawa sun daibaibaye hukomomin kwallon kafa
Wallafawa ranar: Chanzawa ranar:
Sauti 09:58
Shirin Duniyar Wasanni na wannan makon tare da Abdurrahman Gamabo Ahmad yayi nazarai kan yadda za'a tsaftace Hukumomin kwallon kafar kasashe daga cin hanci da rashawa da ya dabaibaye su, da kuma zargin da yanzu haka akewa shugaban hukumar kwallon kafar Afrika Ahmad Ahmad, wanda ya hana shi sake takara.