Bakonmu a Yau

Tattaunawa da Satomi Ahmed dan Majalisar mai wakilatar yankin Zabarmari kan harin da ya kashe manoma 110

Wallafawa ranar:

Bayan kisan gillar da aka yiwa manoman shinkafa 110 a jihar Borno da ke yankin Arewa maso gabashin Najeriya, tawagar ‘yan Majalisar Tarayya da suka fito daga jihar sun ziyarci garin Zabarmari yau Litinin don jajantawa mutanen yankin dangane da ibtila’in da ya afka musu.Bayan kammala ziyarar ta yau, Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da Hon Ahmed Satomi dan majalisar wakilai da ke wakiltar yankin da harin ya afku ga kuma yadda zantawarsu ta gudana.

Gwamnan jihar Barno Babagana Umara Zulum yayin jana'izar manoma 43 da Boko Haram ta kashe a jihar
Gwamnan jihar Barno Babagana Umara Zulum yayin jana'izar manoma 43 da Boko Haram ta kashe a jihar RFI Hausa
Sauran kashi-kashi