Lafiya Jari ce

Yadda za'a kare kai daga kuna masamman a yanayin sanyin hunturu

Wallafawa ranar:

Shirin Lafiya Jari Ce na wannan makon tare da Azima Bashir Aminu yayi dubi ne dangane da kalubalen da ake fuskanta a wannnan lokaci na sanyi hunturu masamman kuna.

Gobara da ya lakume rayuka a sansanin 'yan gudun hijira a jihar Barnon Najeriya
Gobara da ya lakume rayuka a sansanin 'yan gudun hijira a jihar Barnon Najeriya Daily Trsut
Sauran kashi-kashi