Najeriya

Yawan satar amfanin gona na shirin haddasa karancin abinci a Arewacin Najeriya

Kayan masarufi a Najeriya.
Kayan masarufi a Najeriya. Reuters

Rahoto na baya-bayan nan daga hadin-gwiwar kungiyoyin manoman Najeriya, na gargadi kan yawan amfanin gonar da ake sacewa musamman a gonakin arewacin kasar, satar hatsin da rahoton ke cewa zai shafin girbin bana ta fannin karanci da tsadar chimaka. Daga Bauchi ga rahoton Shehu Saulawa

Talla

Yawan satar amfanin gona na shirin haddasa karancin abinci a Arewacin Najeriya

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.