Bakonmu a Yau

Tattaunawa da Ministar ayyukan jinkai a Najeriya Sadiya Umar Faruk kan shirinsu na taimakawa gajiyayyu

Sauti 03:01
Hajiya Sadiya Umar Farouk ministar ayyukan jinkai a Najeriya.
Hajiya Sadiya Umar Farouk ministar ayyukan jinkai a Najeriya. NAN

Ma'aikatar Jinkai a Najeriya ta yi karin haske kan matakan da ta ke dauka na taimakawa gajiyayu da marasa ayyukan yi da kuma wadanda iftali’i ya afkawa a sassan kasar.Ministan ma’aikatar Sadiya Umar Faruq ta kuma yi bayani dangane da matakan da suke dauka a tattaunawar da suka yi da wakilinmu Muhammad Sani Abubakar. Ga yadda zantawar su ta gudana.