Ilimi Hasken Rayuwa

Kokarin kamfanonin harhada magunguna na samar da maganin cutar coronavirus da ke ci gaba da kisa a Duniya (2)

Sauti 11:22
Wani ma'aikacin lafiya yayi gwajin cutar coronavirus a Najeriya.
Wani ma'aikacin lafiya yayi gwajin cutar coronavirus a Najeriya. REUTERS/Afolabi Sotunde

Shirin Ilimi hasken rayuwa a wannan makon tare da Bashir Ibrahim Idris ya cigaba da tattaunawa kan irin kokarin da kamfanonin harhada magunguna ke yi na samar da maganin cutar ta coronavirus wadda ke ci gaba da kisa a sassan Duniya.