Bakonmu a Yau

Halin da ake ciki a birnin Legas bayan zanga-zangar EndSARS

Sauti 03:47
Masu zanga-zangar adawa da cin zalin 'yan sanda ta EndSARS a birnin Legas dake Najeriya. 17/10/2020.
Masu zanga-zangar adawa da cin zalin 'yan sanda ta EndSARS a birnin Legas dake Najeriya. 17/10/2020. REUTERS/Temilade Adelaja

Bayan zanga-zangar adawa da rundunar 'yan sandan SARS da aka yi a Lagos dake kudancin Najeriya, jami'an 'yan sanda sun kauracewa wuraren aikinsu, abinda ya baiwa batagari damar cigaba da cin karensu babu babbaka.

Talla

Mataimakin Sifeto Janar mai kula da sashi na biyu Ahmed Iliyasu, ya gana da manema labarai kan halin da ake ciki a yankin, wanda bayan taron ne ya gana da Bashir Ibrahim Idris.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.