"Za mu yaki karin farashin lantarki a Najeriya"
Wallafawa ranar:
Gwamnatin Najeriya ta sake amincewa da matakin kara kudin wutar lantarki da kashi 50 cikin 100 wanda ya fara aiki daga ranar 1 ga watan Janairun da muke ciki.Sabon karin na zuwa ne kusan watanni biyu da aka aiwatar da kudirin kara farashin a bara, matakin da ke ci gaba da janyo cece-kuce a fadin kasar musamman ganin yadda harkokin kasuwanci suka ja-baya saboda annobar coronavirus. Sai dai Kumgiyar Kwadago ta NLC ta ce, za ta yaki wannan mataki na gwamnatin kasar.
Kuna iya latsa alamar sautin da ke kasa domin sauraren cikakkiyar hirar da Salissou Hamissou ya yi da Danjuma Saleh, shugaban Kungiyar Kwadago ta NLC reshen jihar Bauchi.
"Za mu yaki karin farashin lantarki a Najeriya"-NLC
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu