Lafiya Jari ce

Shawarar masana kan cutar tsankaran mama ko Breast cancer

Sauti 10:12
Wata mai dauke da sankarar mama yayin samun kulawa a wani asibiti
Wata mai dauke da sankarar mama yayin samun kulawa a wani asibiti Reuters

Shirin Lafiya Jari ce na wannan mako tare da Azima Bashir Aminu ya mayar da hankali kan cutar sankarar Mama ko kuma Breast cancer a turance, ciwon da kan tayar da hankalin kowacce mata musamman bayan binciken da ke nuna yadda cutar kan iya yin karfi a jikin mace ba tare da ta sani ba.