Najeriya na kokarin farfadowa daga matsalar tattalin arziki ta hanyar bunkasa kananu da matsakaitan masana'antu

Sauti 10:28
Bincike baya-bayan nan dai na nuna yadda al'umma suka kai kololuwa wajen fuskantar matsin rayuwa a Najeriya biyo bayan tashin kayakin masarufi da sauran abubuwan bukata.
Bincike baya-bayan nan dai na nuna yadda al'umma suka kai kololuwa wajen fuskantar matsin rayuwa a Najeriya biyo bayan tashin kayakin masarufi da sauran abubuwan bukata. STEFAN HEUNIS/AFP/GETTY IMAGES

Shirin Kasuwa a kai miki dole tare da Ahmed Abba a wannan makon ya mayar da hankali kan matakan da Najeriya ke dauka don farfadowa daga matsalar tattalin arzikin da ta ke fuskanta ta hanyar bunkasa kanana da matsakaitan masana'antu.