Najeriya

Rahoto kan yadda Kotun Sojin Najeriya ta zartas da hukunci kisa kan Soja

Baya ga hukuncin kisan kan Sojin guda akwai kuma wasu daidaikun Sojoji da suka fuskanci shari'a kan take hakkin bil'adama.
Baya ga hukuncin kisan kan Sojin guda akwai kuma wasu daidaikun Sojoji da suka fuskanci shari'a kan take hakkin bil'adama. The Guardian

A wani yunkuri na tabbatar da kare hakkin dan Adam a Najeriya, Kotun Sojin da ke Shalkwatar yaki da ta'addanci a birnin Maiduguri ta zartas da hukunci kisa ta hanyar harbewa kan wani Soja da ta samu da laifin kisan jami’in Soja mai mukamin Laftanar  inda a wani hukuncin na daban kuma kotun ta hukunta wasu Sojojin bayan samun su laifuka dabam-dabam. Daga Maiduguri ga rahoton Bilyaminu Yusuf

Talla

Rahoto kan yadda Kotun Sojin Najeriya ta zartas da hukunci kisa kan Soja

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.