Najeriya-Kwadago

Rahoto na musamman game da zanga-zangar kungiyar kwadago a Abuja

Shugaban kungiyar kwadago ta NLC a Najeriya Ayuba Philibus Wabba ke jagorancin mambobin kungiyar yayin wata zanga-zanga a Abuja.
Shugaban kungiyar kwadago ta NLC a Najeriya Ayuba Philibus Wabba ke jagorancin mambobin kungiyar yayin wata zanga-zanga a Abuja. REUTERS/Afolabi Sotunde

A yau kungiyar Kwadagon Najeriya ta shirya da wata zanga-zangar lumana domin neman dakatar da kokarin da Majalisun Dokokin Kasar ke yi na cire dokar da ta amince da mafi karancin albashin ma’aikatan kasar.Wakilinmu na Abuja, Muhammad Kabiru Yusuf, ya shaidi yadda zanga-zangar ta gudana, ga kuma rahotonsa