Wata kungiyar Fulani ta bukaci samar da zaman lafiya a Najeriya

wani bafulace na kiyon dabbobi rataye da bindigarsa kirar AK 47 a jihar Zamfara dake arewa maso yammacin Najeriya
wani bafulace na kiyon dabbobi rataye da bindigarsa kirar AK 47 a jihar Zamfara dake arewa maso yammacin Najeriya shakarasquare

Sakamakon kalubalen da shianin tsaro ke fuskanta a Najeriya, musamman a yankin arewacin kasar. wata kungiyar matasan fulani mai suna Jonde Jam, dake nufin wanzar da zaman lafiya da taimakawa wajen kyautata shaanin tsaro, ta gudanar da wani gagarumin taro a jihar filato domin talafawa wajn wayar da kan jamaa saboda a shawo kan matsalar taadanci, musamaman a arewacin kasar.Wakilinmu daga Jos Tasiu Zakari na dauke da rahoto .