Najeriya-Bauchi
Al'ummar Bauchi na kokawa da yadda Kamfanoni ke gurbata musu Muhalli
Wallafawa ranar:
Rahotanni daga jihar Bauchin Nigeria, na cewa mazauna garin Alkaleri musamman manoma da ke iyaka da Gombe, sunyi gangamin mika kuka kan ayukkan kamfanonin da ke hako sinadarin Kaolin da ke karkashin kasa, kamfanonin da suka zarga da gurbata muhalli da haddasa chuttuka.