Abuja-Najeriya

Rahoton musamman kan tsanantar garkuwa da mutane a birnin Abuja

Wani sashe na birnin Tarayyar Najeriya Abuja.
Wani sashe na birnin Tarayyar Najeriya Abuja. REUTERS/Afolabi Sotunde

Garkuwa da mutane na kara zama babbar matsala a kewayen garin Abuja, babban birnin tarayar Najeriya, lamarin da a yanzu ko an biya kudin fansa bashine tabbacin sakin mutanen da aka kama ba.Bayan sace daliban da akayi kwanakin baya, yanzu haka mazauna yankin na cigaba da zama cikin fargaba sakamakon karuwar satar mutanen.Ga wakilin mu na Abuja Mohammed Sani Abubakar dauke da rahoto.