Najeriya - Lafiya

Yajin aikin likitoci masu neman kwarewa ya gurgunta asibitocin Najeriya

Harabar babban asibitin Najeriya dake birnin Abuja.
Harabar babban asibitin Najeriya dake birnin Abuja. © REUTERS/Afolabi Sotunde

Yajin aikin likitoci masu neman kwarewa a Najeriya da ya shiga mako na biyu, na cigaba da gurgunta kiwon lafiya a manyan asibitocin kasar.

Talla

Likitocin kimanin dubu 15 sun kauracewa asibitocin ne, bayan rushewar tattunawarsu da gwamnatin Najeriya kan inganta aikinsu.

Daga Bauchi wakilinmu Shehu Saulawa ya hada rahoto kan halin da ake ciki.

Rahoto kan yadda yajin aikin likitoci masu neman kwarewa ya gurgunta asibitoci a Najeriya
Rahoto kan yadda yajin aikin likitoci masu neman kwarewa ya gurgunta asibitoci a Najeriya

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.