Mutane na fuskantar barazanar yunwa a arewacin Najeriya
Wallafawa ranar:
Al’ummar shiyyar Arewa maso gabashin Najeriya na fuskantar barazanar yunwa saboda yadda wasu kungiyoyin agaji da ayyukan jinkai ke ci gaba da barin yankin sakamakon matsalar tsaro.
Talla
Tsawon shekaru,kungiyoyin agaji ke kawo ta su gundumuwa tareda kai dauki ga jama'a mazauna arewacin Najeriya,sai dai matsalar tsaro yanzu haka ta soma tilastawa kungiyoyin soma janyewa daga wadanan yankuna . Wakilinmu a Maiduguri Bilyaminu Yusuf ya duba mana wannan matsala, kuma ga abinda rahotan sa ya kun sa.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu