Najeriya - Coronavirus

Shirin yiwa 'yan Najeriya allurar rigakafin Korona ya fuskanci tsaiko

Wata ma'aikaciyar kiwon lafiya a Najeriya, yayin karbar allurar rigakafin cutar Korona ta kamfanin AstraZeneca a birnin Legas.
Wata ma'aikaciyar kiwon lafiya a Najeriya, yayin karbar allurar rigakafin cutar Korona ta kamfanin AstraZeneca a birnin Legas. AP - Sunday Alamba

Rahotannin na nuni da cewar, karancin rigakafin cutar Korona ya tilastawa mahukutan Najeriya dakatar da yin alluran rigakafin har sai abinda hali ya yi.

Talla

Matakin dai na da nasaba da jinkirin da kasar ta samu wajen shigowa da karin allurar daga kasashen Turai, lamarin da za'a iya cewar na neman jefa rayukan wadanda aka yi wa allurar karin farko cikin hatsari.

Daga Abuja wakilinmu Muhammadu Kabiru Yusuf ya hada rahoto kan halin da ake ciki.

Rahoto kan yadda shirin yiwa 'yan Najeriya allurar rigakafin Korona ya fuskanci tsaiko
Rahoto kan yadda shirin yiwa 'yan Najeriya allurar rigakafin Korona ya fuskanci tsaiko

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.