Najeriya - Boko Haram

Zulum da sanatocin Barno sun gana da hafsoshin tsaro kan Boko Haram

Gwamnan jihar Borno, Babagana Umara Zulum, a ranar Litinin,12 ga watan Afrelu,  ya jagoranci sanatocin da ke wakiltar jihar a majalissar dokoki ta kasa, inda suka ziyarci babban hafsan hafsoshin tsaro, Janar Lucky Irabor, da kuma shugaban hafsoshin sojan kasa Laftanar Janar Ibrahim Attahiru a Abuja.
Gwamnan jihar Borno, Babagana Umara Zulum, a ranar Litinin,12 ga watan Afrelu, ya jagoranci sanatocin da ke wakiltar jihar a majalissar dokoki ta kasa, inda suka ziyarci babban hafsan hafsoshin tsaro, Janar Lucky Irabor, da kuma shugaban hafsoshin sojan kasa Laftanar Janar Ibrahim Attahiru a Abuja. © Govenment House Maiduguri

Gwamnan jihar Borno, Babagana Umara Zulum, a ranar Litinin, ya jagoranci sanatocin da ke wakiltar jihar a majalissar dokoki ta kasa, inda suka ziyarci babban hafsan hafsoshin tsaro, Janar Lucky Irabor, da kuma shugaban hafsoshin sojan kasa Laftanar Janar Ibrahim Attahiru a Abuja.

Talla

Sanotocin da suka rufawa Zulum baya a ziyarar sun hada da Kashim Shettima dake wakiltar Borno ta Tsakiya da Mohammed Ali Ndume (Borno ta Kudu) da Abubakar Kyari (Borno ta Arewa), tare da shugaban rikon kwaryar jam’iyyar APC ta jihar Borno, Ali Dalori, sun gana da shugabannin rundunonin ne kan hare-haren baya-bayan nan da kungiyar Boko Haram ta kai a wasu yankuna na jihar.

Gwamnan jihar Borno, Babagana Umara Zulum, a ranar Litinin,12 ga watan Afrelu,  ya jagoranci sanatocin da ke wakiltar jihar a majalissar dokoki ta kasa, inda suka ziyarci babban hafsan hafsoshin tsaro, Janar Lucky Irabor, da kuma shugaban hafsoshin sojan kasa Laftanar Janar Ibrahim Attahiru a Abuja.
Gwamnan jihar Borno, Babagana Umara Zulum, a ranar Litinin,12 ga watan Afrelu, ya jagoranci sanatocin da ke wakiltar jihar a majalissar dokoki ta kasa, inda suka ziyarci babban hafsan hafsoshin tsaro, Janar Lucky Irabor, da kuma shugaban hafsoshin sojan kasa Laftanar Janar Ibrahim Attahiru a Abuja. © Govenment House Maiduguri

Tattaunawar Bayan fage

Zulum ya kai ziyarar bangirma ofishin shugaban sojoji, yana mai godewa sojoji bisa kishin kasa, sadaukarwa da jajircewa a kokarin hada hannu don dawo da zaman lafiya a Borno, kafin su shiga tattaunawa ta bayan fage.

Gwamnan jihar Borno, Babagana Umara Zulum, a ranar Litinin,12 ga watan Afrelu,  ya jagoranci sanatocin da ke wakiltar jihar a majalissar dokoki ta kasa, inda suka ziyarci babban hafsan hafsoshin tsaro, Janar Lucky Irabor, da kuma shugaban hafsoshin sojan kasa Laftanar Janar Ibrahim Attahiru a Abuja.
Gwamnan jihar Borno, Babagana Umara Zulum, a ranar Litinin,12 ga watan Afrelu, ya jagoranci sanatocin da ke wakiltar jihar a majalissar dokoki ta kasa, inda suka ziyarci babban hafsan hafsoshin tsaro, Janar Lucky Irabor, da kuma shugaban hafsoshin sojan kasa Laftanar Janar Ibrahim Attahiru a Abuja. © Govenment House Maiduguri

Gwamnan ya kuma yi kira ga sojojin Najeriya da su ci gaba da inganta yarda tsakaninsu da  jama'a da kuma gwamnati.

"Dole ne mu yi duk mai yiwuwa don inganta yarda tsakanin jama'a, gwamnati, da sojoji. Muna bukatar hada kai, abu daya da ya kamata mu yi shi ne tabbatar da ayyukan da ke gudana sun dore kuma manoma sun sami damar komawa gonakinsu ta yadda za mu rage dogaro da taimakon abinci wanda ba mai dorewa ba ne ”

Gwamnan jihar Borno, Babagana Umara Zulum, a ranar Litinin,12 ga watan Afrelu,  ya jagoranci sanatocin da ke wakiltar jihar a majalissar dokoki ta kasa, inda suka ziyarci babban hafsan hafsoshin tsaro, Janar Lucky Irabor, da kuma shugaban hafsoshin sojan kasa Laftanar Janar Ibrahim Attahiru a Abuja.
Gwamnan jihar Borno, Babagana Umara Zulum, a ranar Litinin,12 ga watan Afrelu, ya jagoranci sanatocin da ke wakiltar jihar a majalissar dokoki ta kasa, inda suka ziyarci babban hafsan hafsoshin tsaro, Janar Lucky Irabor, da kuma shugaban hafsoshin sojan kasa Laftanar Janar Ibrahim Attahiru a Abuja. © Govenment House Maiduguri

Gwamna Babagana Umara Zulum ya kara da cewa:

"Za mu bai wa sojoji dukkan goyon bayan da suka dace, kuma za mu ci gaba da tattaunawa da ku, da fatan za a shawo kan wannan matsalar a cikin mafi kankanin lokaci ”

Ana shi bangare Shugaban hafsan sojan kasa, Laftanar Janar Ibrahim Attahiru ya yabawa gwamna Zulum bisa gagarumar goyon bayan da yake baiwa sojoji tare da bayyana ziyarar a matsayin mai muhimmaci. Ya lura cewa irin wannan ziyarar tana ba da tagogi don musayar ra'ayi mai amfani.

"Ni da kaina na yaba kuma na jinjinaw da irin ayyukan da Gwamna Zulum ya yi wa Operation Lafiya Dole kan taimakon likita, tallafin abinci, da sauransu…

Mun lura da wannan tallafi kuma muna godiya "in ji

Gwamnan jihar Borno, Babagana Umara Zulum, a ranar Litinin,12 ga watan Afrelu,  ya jagoranci sanatocin da ke wakiltar jihar a majalissar dokoki ta kasa, inda suka ziyarci babban hafsan hafsoshin tsaro, Janar Lucky Irabor, da kuma shugaban hafsoshin sojan kasa Laftanar Janar Ibrahim Attahiru a Abuja.
Gwamnan jihar Borno, Babagana Umara Zulum, a ranar Litinin,12 ga watan Afrelu, ya jagoranci sanatocin da ke wakiltar jihar a majalissar dokoki ta kasa, inda suka ziyarci babban hafsan hafsoshin tsaro, Janar Lucky Irabor, da kuma shugaban hafsoshin sojan kasa Laftanar Janar Ibrahim Attahiru a Abuja. © Govenment House Maiduguri

Attahiru ya tabbatarwa Gwamnan cewa ana inganta dabarun aiki a yaki da Boko Haram da sauran ayyukan ta'addanci.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI