Najeriya - Adamawa

Adamawa: Shugaban kungiyar Kiristoci ya ginawa Musulmi masallaci

Shugaban kungiyar Kiristocin Najeriya reshen jihar Adamawa, Bishop Stephen Dami Mamza.
Shugaban kungiyar Kiristocin Najeriya reshen jihar Adamawa, Bishop Stephen Dami Mamza. © Wikipedia

Yayin da ake samu tsamin dangantaka tsakanin Musulmi da Kirstoci a wasu sassan Najeriya, shugaban kungiyar Kiristocin Najeriya ya gina masallaci domin bai wa al’ummar Musulmi damar yin ibada a jihar Adamawa.

Talla

Wakilinmu daga Yola Ahmad Alhassan ya hada rahoto kan yadda wasu daga cikin jagororin addini ke kokarin kawo karshen matsalar rashin hadin kan da ake fuskanta.

Rahoto kan yadda Shugaban kungiyar Kiristoci ya ginawa Musulmi masallaci a jihar Adamawa

 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.