Najeriya

Matsalolin da sufurin jiragen ruwa ke fuskanta a jihar Lagos

Jihar Lagos na fama da matsalar sufurin jiragen ruwa duk da yadda ta ke zagaye da ruwa.
Jihar Lagos na fama da matsalar sufurin jiragen ruwa duk da yadda ta ke zagaye da ruwa. Handout Russian Defence Ministry/AFP

Daya daga cikin matsalolin da mazauna Jihar Lagos a Najeriya ke fuskanta ita ce matsalar sufuri, ganin yawan jama’ar da ke jihar da cunkoson ababen hawa da yadda teku ya kusan mata kawanya. Kabir Muhammad Dan Bauchi ya duba mana wannan matsala musamman yadda ta shafi sufurin jiragen ruwa, kuma ga rahotan sa.