Najeriya - Tsaro

Rahoto: Sojoji sun nisanta kansu da batun yunkurin juyin mulki a Najeriya

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari da mataimakinsa da kuma shugabannin hafsoshin tsaron kasar a fadar gawamnatin Najeriya yayin ganawar gaggawa kan tsaro ranar 30 ga watan Afrelun 2021
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari da mataimakinsa da kuma shugabannin hafsoshin tsaron kasar a fadar gawamnatin Najeriya yayin ganawar gaggawa kan tsaro ranar 30 ga watan Afrelun 2021 © Presidency / Femi Adesina

Yayin da ake ci gaba da yi wa shugaban Najeriya Muhammadu Buhari matsin lamba domin sauka daga karagar mulki saboda tabarbarewar lamurran tsaro a kasar, wasu kuwa na zargin cewa yanzu akwai masu kokarin tunzura sojoji domin hambarar da hambarar da gwamnatinsa.

Talla

A latsa alamar sauti domin sauraren rahoton wakilinmu na Abuja Muhammad Sani Abubakar dangane da wannan batu.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.