Najeriya-Falasdinawa

CAN ta gargadi Najeriya kan nuna bangaranci a rikicin Isra'ila da Hamas

Yadda rikici ke ci gaba da tsannata tsakanin Sojin Hamas da Isra'ilan Yahudu.
Yadda rikici ke ci gaba da tsannata tsakanin Sojin Hamas da Isra'ilan Yahudu. REUTERS - STRINGER

Kungiyar mabiya addinin Kirista a Najeriya ta bukaci gwamnatin kasar da kada ta dauki bangare a rikicin da ke afkuwa tsakanin Isra'ila da Falasdinu, yayinda ita kuma kungiyar Musulmi ta MURIC ke kira kan dole a kawo karshen zubda jinin marasa karfi a wannan rikici. Daga Abuja wakilinmu Muhammad Sani Abubakar ya aiko mana da rahoto.